Abbay Wu tana da shekara 14 lokacin da ta fara yin tiyatar sauya halittarta. Bayan an yi mata maganin wata rashin lafiyar da ta yi fama da ita, nauyin Abby ya ƙaru daga kilogiram 42 zuwa kilogiram 62 ...