Yawan aiwatar da hukuncin kisa ya ƙaru a duniya kamar yadda alƙaluman da hukumar kare haƙƙin ɗan'adam ta duniya ta Amnesty International ta fitar suka nuna. Ƙungiyar ta samu alƙaluma 1,153 na kisan a ...
Adadin mutanen da ake zartar wa hukuncin kisa na ƙaruwa a duniya duk da cewa ƙasashe da yawa sun daina amfani da kisa a matsayin hukuncin manyan laifuka. A watan Janairun 2024 ne aka yanke wa wani ɗan ...
Rahoton na Amnesty International ya nuna cewar Iran na kan gaba a jadawalin kasashen da suka aiwatar da hukuncin kisa a duniya, inda ta zartar da hukuncin kisa a akan mutane 972. A kasar Saudiyya ma, ...
Kungiyar kare hakin bil Adama ta Amnesty International ta bayyana rahotonta na shekara wanda a ciki ta ce addadin wadanda aka yanke wa hukuncin kisa a duniya a shekara 2023 ya zarta na shekara ta 2022 ...
Daidai lokacin da kiraye-kiraye ke ci gaba da yawaita bayan bikin ranar yaƙi da aiwatar da hukuncin kisa na duniya da ya gudana a jiya Alhamis, ƙungiyar Amnesty International ta ce ana ganin ƙaruwar ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results